Jam'iyyar Kwaminisanci ta Najeriya

Jam'iyyar kwaminisanci ta Najeriya (NCP) jam'iyyar kwaminisanci ce a ƙasar Najeriya . An dakatar da Jam'iyyar NCP ta ƙarƙashin Doka ta 34 na mulkin Janar Johnson Aguiyi-Ironsi a shekarar 1966. [1]

Jam'iyyar Kwaminisanci ta Najeriya
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Ideology (en) Fassara Kwaminisanci
Tarihi
Ƙirƙira 2002
Dissolved 1966

Manazarta gyara sashe

  1. Komolafe, Kayode (11 December 2002). "New Parties: After Registration, What Next?". THISDAYonline. Archived from the original on 22 April 2009. Retrieved 11 July 2019.