Jacques Doumro
Jacques Doumro tsohon janar ne na ƙasar Chadi a lokacin mulkin Tombalbaye.
Jacques Doumro | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | soja |
Ayyuka
gyara sasheDoumro ya shiga rundunar sojan Faransa yana ɗan shekara goma sha tara, kuma ya yi yaƙi a yakin duniya na biyu, ya kasance jami’in sojan sa kai a cikin Sojojin Mulkin mallaka na Faransa . [1] A lokacin da kasar sa ta samu 'yancin kai a shekarar 1960, Doumro ya kuma samu karin matsayi cikin kiftawar ido inda ya zama Janar kuma Babban-hafsan Sojojin Chadi.