Jacqueline Kgang (an Haife ta a ranar 27 ga watan Satumba 1996) 'yar wasan kurket ce ta Botswana wacce ke taka leda a kungiyar kurket ta ƙasa ta mata. [1] Ta yi wasanta na farko na Mata Twenty20 International (WT20I) a Botswana a ranar 6 ga watan Yuni 2021, da Rwanda, a gasar T20 na mata na Kwibuka na shekarar 2021 a Rwanda. [2]

Jacqueline Kgang
Rayuwa
Haihuwa Mochudi (en) Fassara, 27 Satumba 1996 (28 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara

A watan Agustan 2021, an naɗa Kgang a matsayin memba a kungiyar Botswana, gabanin gasar share fagen shiga gasar cin kofin duniya ta mata ta ICC ta shekarar 2021. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Jacqueline Kgang". ESPN Cricinfo. Retrieved 15 September 2021.
  2. "Global Game: Kwibuka T20 tournament kicks off in Rwanda". International Cricket Council. 7 June 2021. Retrieved 9 June 2021.
  3. "Botswana, Cameroon and Eswatini to compete in their first ICC Women's event". International Cricket Council. 8 September 2021. Retrieved 15 September 2021.