Jacqueline Hewitt
Jacqueline Nina Hewitt (an haife shi a watan Satumba 4,1958) yar wasan taurarin Amurka ce. Ita ce mutum ta farko da ta fara gano zoben Einstein.Ita ma'aikaciyar kungiyar Astronomical Society ce ta Amurka.
Jacqueline Hewitt | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Washington, D.C., 4 Satumba 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Massachusetts Institute of Technology (en) Bryn Mawr College (en) |
Matakin karatu | Doctor of Philosophy (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | astrophysicist (en) da Ilimin Taurari |
Employers |
Massachusetts Institute of Technology (en) Princeton University (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba |
American Academy of Arts and Sciences (en) International Astronomical Union (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.