Jacqueline Casalegno (1 Janairu 1926 - 23 Janairu 2019) 'yar kasuwa ce Bafaranshiya. Ita ce ta kafa kuma Shugaba ta kasuwancin Kamaru Chanas Assurance. [1]

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Casalegno ɗiyar ɗaya daga cikin masu inshora na farko a Kamaru. Ta kafa kamfanin Chanas Assurance ne bayan ta mayar da wasu hukumomin ƙasar Kamaru masu zaman kansu. Ta yi watsi da cikakken ikon kamfanin a cikin shekarar 2013. [2] Abokan ciniki sun ƙunshi 37% na Kamaru masu zaman kansu, 20% ƙungiyar Casalegno, 20% Société Nationale des Hydrocarbures, 18% ƙungiyar OGAR, da 5% sauran abokan tarayyar Turai. [3]

Casalegno ta mutu a ranar 23 ga watan Janairu, 2019 tana da shekaru 93. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Cameroun : décès de l'assureur Jacqueline Casalegno". Financial Afrik (in French). 23 January 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Cameroun : Jacqueline Casalegno perd la direction de Chanas". jeuneafrique (in French). 23 September 2013.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Décès de Jacqueline Casalegno, fondatrice de Chanas Assurances au Cameroun". APA news (in French). 23 January 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Cameroun : Jacqueline Casalegno, fondatrice de Chanas assurances, est décédée". jeuneafrique (in French). 23 January 2019.CS1 maint: unrecognized language (link)