Jackson Kasanzu
Jackson Simba Kasanzu (an haife shi a ranar 21 ga watan Afrilu shekara ta dubu biyu da uku miladiyya 2003), dan wasan kwallon kafa ne dan Kasar Tanzaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta San Diego Loyal a gasar USL.
Jackson Kasanzu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 21 ga Afirilu, 2003 (21 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Sana'a
gyara sasheKasanzu, wanda ya fito daga Dar es Salaam a Tanzaniya, ya rattaba hannu da kungiyar AFC Ann Arbor ta USL League Two a kakar wasa ta shekarar 2022, inda ya buga wasanni tara akai-akai.[1] [2] A ranar 12 ga watan Agusta 2022, Kasanzu ya rattaba hannu kan kwantiraginsa na Kwararru na farko, ya shiga kungiyar USL Championship San Diego Loyal SC.[3] [4][5] Ya buga wasanni shida kuma ya zura kwallo daya a raga yayin da ya taimakawa San Diego zuwa wasan share fage a kakar wasa ta shekarar 2022.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "AFC Ann Arbor - 2022 Regular Season - Roster - # - Jackson Kasanzu - D" . www.uslleaguetwo.com .
- ↑ "Matchday Diary: May Concludes with Action- Packed Weekend" . AFC Ann Arbor .
- ↑ USLChampionship com Staff (12 August 2022). "SD Loyal adds Jackson Kasanzu to defensive corps" . USL League Two .
- ↑ "SD Loyal signs 19-year-old defender Jackson Kasanzu/ Loyal" . 12 August 2022.
- ↑ "Jackson Kasanzu Signs First Professional Contract with USL Championship San Diego Loyal" . AFC Ann Arbor .
- ↑ "Loyal SC Playoff Bound for 2nd Straight Year Thanks to 3-0 Win Over Phoenix" . Times of San Diego . 18 September 2022.