Jabo ƙauye ne akan babbar hanyar A124 ta Najeriya. Yana da masallaci. Kauyukan da ke makwabtaka dasu sune Paiko da Gida .Kimanin mil biyu ta arewa shine Minna, tafiyar rabin sa'a. Jabo yana kusa da Kanti Pinai Nature Reserves dake FederalUniversity of Technology Minna .