Jaber II Al-Sabah
Jaber II Al-Mubarak Al-Sabah, CSI (1860 - 5 Fabrairu 1917), shi ne sarki na takwas na Sheikhdom na Kuwait daga daular Al-Sabah. Shi ne babban dan Mubarak Al-Sabah kuma shi ne kakan reshen Al-Jaber na gidan Al-Sabah. Ya mulki kasar daga ranar 28 ga watan Nuwamban shekarar 1915 zuwa rasuwarsa a ranar 5 ga watan Fabrairun 1917 sannan dan uwansa Salim Al-Mubarak Al-Sabah ya gaje shi. Duk da cewa mulkinsa ya yi gajeru sosai, Jaber ya shahara da sauye-sauyen tattalin arziki da ya fara..
Jaber II Al-Sabah | |||
---|---|---|---|
28 Nuwamba, 1915 - 5 ga Faburairu, 1917 ← Mubarak Al-Sabah (en) - Salim Al-Mubarak Al-Sabah (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kuwait, 1860 | ||
ƙasa | Kuwait | ||
Mutuwa | Kuwaiti (birni), 5 ga Faburairu, 1917 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Mubarak Al-Sabah | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Salim Al-Mubarak Al-Sabah (en) | ||
Yare | House of Al Sabah (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |