Lea Vivier, (an haife ta ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1992) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu,.[1] wacce aka fi ssani da rawar da ta taka a cikin jerin shirye-shiryen Showmax Dam (2021) da kuma bbayyanarta a ffina-finai The Day We Didn't Meet (2021) dda Wonderlus (2017).[2]

Iya Vivier
Rayuwa
Haihuwa Cape Town
Ƴan uwa
Ahali Trix Vivier
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da jarumi
IMDb nm9280166

Rayuwa ta mutum

gyara sashe

An haife ta ranar Cape Town, Afirka ta Kudu, ga malamin wasan kwaikwayo Adri Troksie Vivier da babban mai ba da shawara Pieter De Bruin Vivier, Lea Vivier na ɗaya daga cikin ƴan uwa huɗu. Babbar 'yar'uwarta, Trix Vivier, ita ma 'yar wasan kwaikwayo ce, wacce aka sani dalilin rawar da ta taka a cikin jerin shirye-shiryen talabijin na shekarar 2019 Trackers da aka dai-daita daga littafin Deon Meyer.

Fina-finai

gyara sashe

Fim

Year Title Role
2017 Wonderlus Waitress
2018 Runner (short) Louisa
2021 The Day We Didn't Meet Alex Webb

Television

Year Title Role
2018 Die Kasteel Jade Smit
2018 Mense Mense Salomé Muller
2018 Kampkos as self
2018 The Docket Steffie
2018 Binnelanders Lika Bosch
2019 The Girl from St. Agnes Amy Eliason
2019 Die Spreeus Emmie
2019 Fynskrif (Fine Print) Lilani du Toit
2020 Projek Dina Sonya De Jager
2021 Dam Yola Fischer
2021 Troukoors (Wedding Fever) Lizelle
2021 Die Sentrum Daleen le Roux
2022 Die Byl Azel Maritz
2022 Legacy Madeleine Evans
2022 Ludik Louise Ludik
2022 Resident Evil Susana Franco

Kyaututtuka

gyara sashe

2018 Mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo a cikin gajeren fim a bikin fina-finai na nahiyoyi biyar.[3]

Mafi kyawun ƴar wasan kwaikwayo a bikin fina-finai na Silwerskerm.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lea Vivier". IMDb. Retrieved 2022-02-17.
  2. "Lea Vivier". IMDb. Retrieved 2022-02-17.
  3. "FICOCC #14". festival (in Sifaniyanci). Retrieved 2022-02-17.
  4. "All the winners from the 2017 Silwerskerm Film Festival". Channel (in Turanci). Retrieved 2022-02-17.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe