Issaga Diallo (an haife shi ranar 26 ga watan Janairun 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Faransa kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya .

Issaga Diallo
Rayuwa
Haihuwa Montceau-les-Mines (en) Fassara, 26 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Montceau (en) Fassara-
  FC Saint-Louis Neuweg (en) Fassara2003-2003
  FC Locarno (en) Fassara2003-2010560
  Servette FC (en) Fassara2011-2014340
Cambridge United F.C. (en) Fassara2014-201481
  Kaposvári Rákóczi FC (en) Fassara2014-2014120
  Anagennisi Deryneia FC (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 84 kg
Tsayi 192 cm

Diallo ya rattaɓa hannu a kulob ɗin League Two na Cambridge United a ranar 5 ga watan Agustan 2014 akan canja wuri kyauta.[1]

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe