Issa le Tisserand (a Turanci: Issa the weaver ) fim ne na Burkinabé da akayi a shekara ta 1985 wanda Idrissa Ouedraogo ya ba da umarni. An ba fim din kyauta a matsayin mafi kyawun shirye-shirye a bikin fina-finai da talabijin na Panafrica na tara na Ouagadougou (FESPACO).[1][2]

Issa le Tisserand (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1983
Ƙasar asali Burkina Faso
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Idrissa Ouédraogo (en) Fassara
External links

An ɗauki shirin fim din a shekarar 1984, shekara guda bayan hawan Thomas Sankara kan mulki, fim din ya kwatanta taken shugaban kasa: "Bari mu yi amfani da kayayyaki daga Burkina Faso!" kuma yana nuna bacewar sana'ar 'yan asalin ƙasar saboda ƙetaren yammacin duniya.[3]

  1. "Film card: Issa Le Tisserand". Torino Film Fest (in Turanci). Retrieved 2021-06-25.
  2. VIEYRA, Paulin Soumanou (1987). "Fespaco 87". Présence Africaine. 143 (3): 190–194. doi:10.3917/presa.143.0190. ISSN 0032-7638. JSTOR 24351538.
  3. Pfaff, Francoise (1992). "Five West African Filmmakers on Their Films". Issue: A Journal of Opinion. 20 (2): 31–37. doi:10.2307/1166989. JSTOR 1166989.