Ismail Ibn Sharif
Moulay Ismail Ibn Sharif (Larabci: مولاي إسماعيل بن الشريف), an haife shi a kusa da shekarar alif 1645 a Sijilmassa kuma ya mutu a ranar 22 ga watan Maris shekarata alif 1727 a Meknes, ya kasance Sultan na Maroko daga shekarar alif 1672 zuwa shekarata alif 1727, a matsayin mai mulki na biyu na daular 'Alawi . [1] Shi ne ɗan na bakwai na Moulay Sharif kuma ya kasance gwamnan lardin Fez da arewacin Maroko daga shekara ta alif 1667 har zuwa mutuwar dan uwansa, Sultan Moulay ben Rashid a cikin shekara ta alif 1672. Sarautar Moulay Ismail ta shekaru 55 itace mafi tsawo a kowane sultan na Maroko. A lokacin rayuwarsa, Isma'il ya tara mata sama da 500 tare da yara sama da 800 da aka tabbatar, wanda ya sanya shi daya daga cikin Iyaye masu ban mamaki a tarihin da aka rubuta.
Ismail Ibn Sharif | |||
---|---|---|---|
1672 - 1727 ← Al-Rashid of Morocco (en) - Abu'l Abbas Ahmad of Morocco (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tafilalt (en) , 1645 | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Mutuwa | Ameknas, 22 ga Maris, 1727 | ||
Makwanci | Mausoleum of Moulay Ismail (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Moulay Ali Cherif | ||
Abokiyar zama |
Khnata bent Bakkar Aouda Doukalia (en) Lalla Umm al-Iz at-Taba (en) Halima Al Sufyaniyah (en) Nassira el-Salwi bint Mohammed el-Heyba (en) Lalla Aisha Mubarka | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Muhammad ibn Sharif (en) da Al-Rashid of Morocco (en) | ||
Yare | 'Alawi dynasty (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | sarki | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Abun-Nasr, J.M., A History of the Maghrib in the Islamic Period, page 230.