Ameknas
Ameknas (da Larabci: مكناس, da Faransanci: Meknès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko daga shekara ta 1672 zuwa shekara ta 1727. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 1 043 265 a birnin Ameknas. An gina birnin Ameknas a karni na tara bayan haifuwan Annabi Isa.
Ameknas | |||||
---|---|---|---|---|---|
مكناس (ar) ⵎⴽⵏⴰⵙ (tzm) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) | Fès-Meknès (en) | ||||
Prefecture of Morocco (en) | Meknès Prefecture (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 520,428 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 1,406.56 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 126,319 (2014) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Imperial cities of Morocco (en) | ||||
Yawan fili | 370 km² | ||||
Altitude (en) | 535 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Abdellah Bouanou (en) (2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 50000 |
Hotuna
gyara sashe-
Coat of Arms
-
Ana iya hango Masallaci a karshen wani karamin titi a wannan hoto. Meknes
-
Birnin Meknes
-
Kayan tangaran a Ameknas
-
Ain tawjtat Meknes
-
Barage meknes
-
Hamria , Meknès
-
Downtown meknes
-
Wani a gabar kogin birnin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.