Isiekenesi

Gari a Jihar Imo, Nijeriya

Isiekenesi, al'umma ce a ƙaramar hukumar Ideato ta Kudu a jihar Imo, Najeriya.[1]

Isiekenesi

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaImo
Ƙaramar hukuma a NijeriyaIdeato ta Kudu
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kayan aiki

gyara sashe

A shekara ta (2009) an gano rashin kyawun hanyoyin shiga a matsayin ɗaya daga cikin manyan matsalolin da ke hana yin aiki mai kyau a harkokin tattalin arziki na yau da kullun tsakanin matan Isiekenesi, Dikenafai, Mgbidi, Nkwerre, Amiri, Otulu da sauran al'ummomin yankin Sanata Orlu na jihar Imo.[2] :91Sauran matsalolin da aka gano sun haɗa da wutar lantarki, ruwan sha da kuma rashin samar da bashi ga ƙananan kasuwanni. An kuma gano matsalolin mallakar filaye a matsayin ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka kawo cikas ga bunkmƙasuwar noma a shiyyar. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Oyegun, Charles Uwadiae; et al. (2008). "Gully Characterization and Soil Properties in Selected Communities in Ideato South Lga, Imo State, Nigeria". Department of Geography and Environmental Management, University of Port Harcourt, Port Harcourt, Nigeria. Nature and Science. 14 (2): 2. ISSN 2375-7167. Retrieved May 21, 2016.
  2. 2.0 2.1 Onyenechere, Emmanuella Chinenye; et al. (2009). "Africa Development: The Constraints of Rural Women in Informal Economic Activities in Imo State, Nigeria" (PDF). Africa Development the Development of Social Science Research in Africa. 34 (1). ISSN 0850-3907. Archived from the original (PDF) on January 15, 2017. Retrieved May 23, 2016.