Isabel Evelize Wangimba Guialo: Wanda ake yi wa laƙabi da Belinha (An haife ta a ranar 8 ga watan Afrilun 1990) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola a Fleury Loiret HB da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola.

Isabel Guialo
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 8 ga Afirilu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Sport Aviação (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre back (en) Fassara
Nauyi 73 kg
Tsayi 172 cm
littafi game da isabel guialo
Isabel Guialo

Ta halarci Gasar Ƙwallon Hannu ta Mata ta Duniya a Brazil ta shekarar 2011, Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012, Gasar Ƙwallon Hannu ta Mata ta Duniya ta shekarar 2013 da Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[1][2]

A cikin shekarar 2017, an zaɓe ta mafi kyawun ƴar wasa a gasar ƙwallon hannu ta mata ta Angola ta shekarar 2017.[3]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
  • Kofin Carpathian :
    • Nasara: 2019

Manazarta

gyara sashe