Irewe gari ne dake cikin ƙaramar hukumar Ojo ta jihar jihar Legas inda ƴan ƙabilar Awori suka fi yawa. Tana a tsibirin ɗaya daga cikin rafukan Badagry kuma tana kewaye da Iwori a yamma da Ikare gabas. A ranar 1 ga watan Yuli, 2015, an ba da rahoton cewa yara shida da suke kan hanyarsu ta zuwa makaranta sun mutu sakamakon hatsarin kwale-kwale wanda ya sa gwamnatin jihar Legas ta jaddada amfani da rigunan ceto.[1] [2][3]
Irewe |
---|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
|
|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Kasancewa a yanki na lokaci |
|
---|
- ↑ "Boat Mishap: Lagos Assembly Summons State Waterways Leadership". ThisDay Live. 3 July 2015. Archived from the original on 22 July 2015. Retrieved 18 July 2015.
- ↑ Ikenna Asomba & Mildred Ibrahim (9 July 2015). "How Ojo boat mishap occurred–LASWA boss". Vanguard (Nigeria). Retrieved 18 July 2015.
- ↑ "Boat Mishap: Lagos Assembly Summons State Waterways Leadership". ThisDay Live. 3 July 2015. Archived from the original on 22 July 2015. Retrieved 18 July 2015.