Ire -Ekiti
Gari ne a Najeriya
Ire Ekiti, da yake jihar Ekiti, kudu maso yammacin Najeriya, gari ne da ake kyautata zaton allahn Yarbawa Ogun ne ya kafa shi.
Ire -Ekiti | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Ekiti |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.