Inuwa Kashifu Abdullahi
Inuwa Kashifu Abdullahi (An haife shi a 21 ga watan Fabrairu, a shekarar 1980) dan Najeriya ne, kwararren ma'aikacin fasahar sadarwa, wanda shine shugaban hukumar National Information Technology Development Agency (NITDA) ta Najeriya.[1][2]
Inuwa Kashifu Abdullahi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Hadejia, 21 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru) |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abdullahi dan'asalin jihar Jigawa ne, daga karamar hukumar Hadejia. kuma yayi karatun sa ne a Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi, Najeriya, har wayau yayi karatu a Massachusetts Institute of Technology wanda aka horar amatsayin mai tsare-tsare na MIT Sloan. Abdullahi yana da matukar kwarewa a fannin fasaha, inda ya kwashe kimanin shekaru sha huɗu a fannin, harkar kasuwanci, da kuma aikin banki.[3][4].
ALLAH ya temaki Malam Kashifu Inuwa Abdullahi
gyara sashe- ↑ FG Appoints Mr Kashifu Abdullahi as Director-General NITDA, Vanguard Nigeria
- ↑ "Buhari Appoints". MSN. Retrieved 20 August 2019.
- ↑ "FG Appoints Kashifu Abdullahi Ass New NITDA Boss". The World News. Retrieved 20 August 2019.
- ↑ "Kashifu Abdullahi Appointed As New NITDA Boss". Sahara Reporters. Retrieved 20 August 2019.[permanent dead link]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.