Inaki Peña
Ignacio " Iñaki " Peña Sotorres (an haife shine a ranar 2 ga watan Maris a shekarata 1999)[1][2] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron raga a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona.[3][4]
Inaki Peña | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Alicante (en) , 2 ga Maris, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.85 m | ||||||||||||||||||||||
IMDb | nm13675192 |
Aikin kungiya
gyara sasheBarcelona
gyara sasheAn haife shine a Alicante, a yankin valencia, Peña ya fara aikinsane a na yaran 'yan kwallo na Alicante CF a cikin 2004, yana da shekaru biyar kawai. A 2012, yana da shekaru 13, ya koma FC Barcelona La Masia daga Villarreal CF . Ya kasance a cikin tawagar da ta lashe gasar UEFA Youth League na 2017-18, kasancewar dan wasa ne a wasan karshe da Chelsea .
Kididdigar sana'a
gyara sasheKulob | Kaka | Kungiyar | Kofin kasa | Turai | Sauran | Jimlar | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rarraba | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | ||
Barcelona B | 2018-19 | Segunda División B | 20 | 0 | - | - | - | 20 | 0 | |||
2019-20 | Segunda División B | 18 | 0 | - | - | 3 [lower-alpha 1] | 0 | 21 | 0 | |||
2020-21 | Segunda División B | 12 [lower-alpha 2] | 0 | - | - | 1 [lower-alpha 1] | 0 | 13 | 0 | |||
2021-22 | Farashin Primera División RFEF | 9 | 0 | - | - | - | 9 | 0 | ||||
Jimlar | 59 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 4 | 0 | 63 | 0 | ||
Galatasaray (rance) | 2021-22 | Super Lig | 6 | 0 | 0 | 0 | 2 [lower-alpha 3] | 0 | - | 8 | 0 | |
Barcelona | 2022-23 | La Liga | 0 | 0 | 2 | 0 | 1 [lower-alpha 4] | 0 | 0 | 0 | 3 | 0 |
Jimlar sana'a | 65 | 0 | 2 | 0 | 3 | 0 | 4 | 0 | 74 | 0 |
Manazarta
gyara sashe
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found