In Search of My Wife's Husband ( Faransanci: À la recherche du mari de ma femme) fim ɗin barkwanci ne da aka shirya shi a shekarar 1993 na Morocco wanda Mohamed Abderrahman Tazi[1][2] ya ba da umarni kuma Farida Belyazid ta rubuta.[3][4][5][6][7] An nuna shi mafi akasari a kaysa da kuma bukukuwan fina-finai na duniya.[8][9][10] inda ya lashe kyaututtuka da dama.[11][12][13][14][15] Yana ɗaya daga cikin fitattun fina-finan cikin gida na Maroko, wanda ya kai kusan 'yan kallo miliyan guda.[16] Lalla Hobby shine mabiyin fim ɗin.[17]

In Search of My Wife's Husband
Asali
Lokacin bugawa 1993
Asalin suna À la recherche du mari de ma femme da البحث عن زوج امراتى
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 88 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohammed Abdurrahman Tazi
Marubin wasannin kwaykwayo Farida Benlyazid (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Canal+ (en) Fassara
Société Nationale de Radiodiffusion et de Télévision (en) Fassara
Editan fim Kahéna Attia (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Abdelwahab Doukkali (en) Fassara
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Namijin da bai taɓa tuba ba, mai auren mata fiye da ɗaya Hadj Benmoussa yana zaune a tsohuwar madina ta Fez tare da matansa guda uku, waɗanda ke kulla kyakkyawar alaka tsakanin su a cikin gidansu. A lokacin da ya zargi matarsa Houda da ya fi so da kwarkwasa da wani saurayi, sai ya sake ta a karo na uku cikin tsananin kishi, amma nan da nan ya yi nadama. Amma shari’ar Musulunci ba ta da tushe a kan lamarin: Hadj Benmoussa zai sake auren Houda ne kawai idan wani mutum ya mai da ita matarsa kuma ya sake ta a lokacinsa...

'Yan wasa gyara sashe

  • Bachir Skiredj (Hadj Ben Moussa)
  • Mouna Fettou (Houda)
  • Naima Lamcharki (Lalla Rabea)
  • Amina Rachid (Lalla Hobby)
  • Fatima Mohammed (Tamo)
  • Lalla Mamma (mahaifiyar Houda)
  • Mohamed Afifi (mahaifin Houda)
  • Ahmed Taïeb El Alj (kayan ado)
  • Abderrahim Bargach ( tela)
  • Mahdi Kotbi (the second husband)
  • Fatima Mernissi

Manazarta gyara sashe

  1. Ginsberg, Terri; Lippard, Chris (2020). Historical Dictionary of Middle Eastern Cinema (in Turanci). Rowman & Littlefield. ISBN 978-1-5381-3905-9.
  2. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66252-4.
  3. Orlando, Valerie; Orlando, Valérie K. (2011-05-24). Screening Morocco: Contemporary Depictions in Film of a Changing Society (in Turanci). Ohio University Press. ISBN 978-0-89680-281-0.
  4. "À la recherche du mari de ma femme - Maghreb des films". www.maghrebdesfilms.fr. Retrieved 2021-11-15.
  5. "Films | Africultures : À la recherche du mari de ma femme (Al-bahth an zaouj imaraatî)". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  6. A la recherche du mari de ma femme de Mohamed Abderrahman Tazi - (1993) - Comédie (in Faransanci), retrieved 2021-11-15
  7. "A la recherche du mari de ma femme". cinéma l'Univers (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  8. "À la recherche du mari de ma femme (البحث عن زوج امرأتي)". Festival International du Film de Marrakech (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  9. "versionAng2". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  10. "Un film pour aveugle en arabe : une première en Afrique". RFI (in Faransanci). 2009-12-11. Retrieved 2021-11-15.
  11. "À la recherche du mari de ma femme". www.coefilm.org. Retrieved 2021-11-15.
  12. MATIN, LE. "Le Matin - En ouverture, "A la recherche du mari de ma femme"". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  13. "A la recherche du mari de ma femme". Association Cinémas et Cultures d'Afrique (in Faransanci). 2012-05-03. Retrieved 2021-11-15.
  14. "Festival du film marocain à New York : "Les coeurs brûlés" de Maânouni en ouverture". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  15. "miradas-marroquies"-a-la-recherche-du-mari-de-ma-femme-88-marruecos "Festival Cultural Musagadir. Ciclo de cine "Miradas marroquíes". À la recherche du mari de ma femme. (88'. Marruecos)". Museos de Tenerife (in Sifaniyanci). 2014-07-28. Retrieved 2021-11-15.[permanent dead link]
  16. Gugler, Josef (2011-01-15). Film in the Middle East and North Africa: Creative Dissidence (in Turanci). University of Texas Press. ISBN 978-0-292-72327-6.
  17. "La suite de "A la recherche du mari de ma femme" : Lalla Hobby change de mari". L'Economiste (in Faransanci). 1996-06-06. Retrieved 2021-11-15.