Kauyen Imode wanda aka fi sani da Imode wani kauye ne dake karamar hukumar Ughelli ta Kudu na jihar Delta dake Najeriya.[1]

Imode, Nijeriya

Manazarta gyara sashe

  1. "List of Towns and Villages in Ughelli South LGA".