Iman Chebel
mane Chebel, (An haife ta 25 Maris ɗin 1995). ' yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya ce kuma haifaffiyar Kanada wacce ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Fleury 91 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Aljeriya . Ta fafata a Algeriya a gasar cin kofin Afrika ta mata ta shekarar 2018, inda ta buga wasa ɗaya.[1][2]
Iman Chebel | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kebek (birni), 25 ga Maris, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Aljeriya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Makaranta | Concordia University (en) | ||||||||||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Player Details: Imane Chebel". Total Women's Africa Cup of Nations. Confederation of African Football. Retrieved 20 June 2019.
- ↑ "I. Chebel". Soccerway. Perform Group. Retrieved 20 June 2019.