Imagbon birni ne, da ke Jihar Ogun, a ƙasar Nijeriya.[1]

Imagbon
Bayanai
Ƙasa Najeriya

[2] Tana da iyaka da yammacin Ijebu-Ode, akan mashigar kogi zuwa Lagon. LegasImagbon shine mahaifar dan kasuwan Najeriya, dan siyasa ne. Damilola Adedoyin Adebajo, shi ne kuma daraktan kere-kere na TOWNBOY LLC

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "We collect N500 for each jerry can, say suspects caught with 2,650 litres of petrol". Vanguard News. March 30, 2017. Retrieved May 21, 2017.
  2. "NNPC allays fear of fuel scarcity as it fixes vandalised pipeline in Ogun". Premium Times Nigeria. February 3, 2015. Retrieved May 21, 2017.