Ilushi
Ilushi al'umma ce a karamar hukumar Esan ta kudu maso gabas jihar Edo Najeriya. Babban kogi ne yake tallafawa ayyukan tattalin arziki a yankin.
Ilushi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | administrative territorial entity (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.