Illéla sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Illéla. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai dubu dari ukku da sittin da shidda da dari bakwai da hudu (366 704)[1].

Illéla

Wuri
Map
 14°28′N 5°14′E / 14.46°N 5.24°E / 14.46; 5.24
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua

Babban birni Illéla (gari)
Yawan mutane
Faɗi 335,785 (2012)
• Yawan mutane 48.43 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 6,933 km²

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.