Illéla gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Illéla. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 126 920 ne.

Illéla

Wuri
Map
 14°28′N 5°14′E / 14.46°N 5.24°E / 14.46; 5.24
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua
Department of Niger (en) FassaraIlléla (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 142,214 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 310 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Illéla