Ilimin magunguna
Ilimin magunguna kafin fara bayani ya kamata mufahimci kowa ce kalma ɗaya bayan ɗaya.
- Ilimi Wannan kalmar na nufin mutum yasan wani abu ta hanyar koya ko baiwa da Allah yayi masa.[1]
- Magani wannan kalmar na nufin wani abu da ake bama wanda baida lafiya yayi amfani dashi don yasamu waraka daga cutar da take damunsa.[2]
Ilimin magunguna
gyara sasheWannan kalmar na nufin wani ilimi ko baiwa da mutum yaje ya koya ko ya iya don bada magani ko haɗa magani ga marasa lafiya. Rabe-raben masu bada magani sun rabu kamar haka:
- Na Zamani Wannan na nufin wanda yaje yayi karatu musamman a Jami'a don ya dunga bada magani. A turance ana kiran shi da suna (Pharmacist) wurin da yake bada magani kuma ana kiran wurin da (Pharmacy).
- Na Gargajiya wannan kalmar na nufin wanda yake bada magani na itatuwa ko hanyar baiwa da Allah yayi masa. A turance ana kiran shi da suna (Herbalist).[3]
Misali
gyara sashe- Mai bada Maganin yaje ƙaro ilimin magunguna.
- Inson yarona ya zama mai Ilimin magunguna.
- ƙungiyan masu Ilimin magunguna suna yajin aiki.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.
- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
- ↑ Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.
- ↑ Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.