Ikilisiyar Nossa Senhora da Consolação (São Paulo)

Igreja Nossa Senhora da Consolação (Turanci: Ikilisiyar Uwargidanmu ta Consolation) tana cikin unguwar Consolação a birnin São Paulo wanda yake Brazil . An kafa shine a cikin shekarata alif 1799 kuma an sake gyara shi a cikin shekarar 1840. Ginin na yanzu injiniyan Jamus Maximilian Emil Hehl ne ya tsara shi kuma an gina shi tsakanin shekarata alif 1909 da kuma shekarar alif 1959 a wurin asalin haikalin.[1]

  1. "HISTÓRIA". Igreja da Consolação. Retrieved 2024-02-15.