Ikililou Dhoinine
Ikililou Dhoinine (an haife shi 14 ga watan Agusta 1962) ɗan siyasan Comor ne. Ya kasance shugaban Comoros daga 2011 zuwa 2016. Ya lashe zaɓen ne da Mohamed Said Fazul da Abdou Djabir ta hanyar samun Ƙuru'u mafiya yawa. Kafin ya zama Shugaban ƙasa, Dhoinine shi ne Mataimakin Shugaban Comoros daga 2006 zuwa 2011.
Ikililou Dhoinine | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
26 Mayu 2011 - 26 Mayu 2016 ← Ahmed Abdallah Mohamed Sambi (en) - Azali Assoumani (mul) →
26 ga Maris, 2008 - 31 ga Maris, 2008
26 Mayu 2006 - 26 Mayu 2011 | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Mohéli (en) , 14 ga Augusta, 1962 (62 shekaru) | ||||||
ƙasa | Komoros | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da pharmacist (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Members of the Government of the Union of Comoros Archived 2011-07-22 at the Wayback Machine United Nations