Ijaiye

Tsohuwar Masarauta a Najeriya

Ijaiye (ko Ijaye ) sarauta ce ta ɗan gajeren lokaci a cikin jihar Oyo a yau, Najeriya. Ta ɓalle daga Daular Oyo a 1836 kuma an sake cin sarautar da yaƙi a shekara ta 1861.

Ijaiye
realm (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1836
Ƙasa Najeriya
Dissolved, abolished or demolished date (en) Fassara 1861

Nassoshi gyara sashe