Ihioma

Yanki ne a jihar imo, najeriya

Ihioma al'umma ce dake cikin yankin Orlu na jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.

Ihioma

Wuri
Map
 5°48′22″N 6°59′54″E / 5.8061°N 6.9983°E / 5.8061; 6.9983
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaImo

Yankin yana da makaranta. Ana gudanar da nazarin ƙasa a yankin. Yankin dai ya gamu da rikici daga masu fafutukar neman kafa kasar Biafra. An kafa shirye-shirye na yara da akayi gudun hijira a yankin.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi gyara sashe