Igwe Okafo
Igwe Okafo (an haife shi daga 1830-18181) shi ne na 16 na Obi na Otolo da Igwe na masarautar Nnewi. [1]
Igwe Okafo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nnewi, 1830 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 15 ga Maris, 1891 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Eze Ukwu |
Yara |
view
|
Sana'a |
Sarauta
gyara sasheYa kasance mai rike da sarautar gargajiya kuma jagoran addini a Nnewi, wani garin Igbo a Najeriya. Shi memba ne na zuriyar Nnofo Royal kuma magajin mahaifinsa Eze Ukwu. Ba kamar yawancin masarautun Ibo ba, akwai sarakunan Nnewi kafin zuwan Turawa.[2][3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-06-19. Retrieved 2021-07-26.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-06-19. Retrieved 2021-07-26.
- ↑ http://www.nnewi.info/list-of-nnewi-monarch[permanent dead link]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-06-23. Retrieved 2021-09-02.