Igangan birni ne da ke cikin ƙaramar Hukumar Ibarapa ta Arewa a Jihar Oyo. a Najeriya.Garuruwan da ke makwabtaka da ita su ne Ayete da Tapa.

wani Qauye a garin igangan na jahar oyo