Idrissa Halidou (an haife shi a ranar 3 ga watan Yulin shekarar 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Nijar wanda a yanzu yake buga wa ƙungiyar AS GNN . [1]

Idrissa Halidou
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 3 ga Yuli, 1982 (41 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta gyara sashe

  1. Idrissa Halidou at National-Football-Teams.com