Idris I na Kanem

Sarkin Chadi a ƙarni na 14

Idris I jikan Sarkin Bir kachim ne kuma zuriyar Ibrahim Nikale.[1] Ya kafa dangantaka ta lumana da Sao bayan da aka kashe sarakunan Kanem huɗu a lokacin rikici da ƙabilun Bornu ko kuma Sao. Idris I ya kasance ɗan daular Sayfawa. [1]

Idris I na Kanem
Rayuwa
Mutuwa 1366 (Gregorian)
Sana'a
  1. 1.0 1.1 Africa, International Scientific Committee for the drafting of a General History of (1984-12-31). General History of Africa: Africa from the Twelfth to the Sixteenth Century (in Turanci). UNESCO Publishing. pp. 258–264. ISBN 978-92-3-101710-0.