Idi
A Musulunci Eid ne sunan bukukuwan musulunci biyu.
- Eid ul Fitr-, bayan azumi watan Ramadan, a ranar farko na Shawwal.
- Idi ul-Adha, tunawa da yarda da Annabi Ibrahim ya yi na sadaukar da dansa ga Allah, a ranar goma ga Zulhi-Hijjah, ga waɗanda ba sa aikin hajji.
Iri |
ranar hutu religious and cultural festive day (en) |
---|---|
Addini | Musulunci |