Ibrahim Umar Potiskum ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci mazaɓar Bade/Jakusko a jihar Yobe a zauren majalisar wakilai ta ƙasa karo na 9 (2019-2023). Dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne. [1] [2] [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Nwafor (2019-07-20). "Tribunal upholds election of Ibrahim - Umar Potiskum". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  3. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-06.