Ibrahim Boubacar Marou (an haife shi 1 ga Janairun 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar AS FAN da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar.[1]

Ibrahim Marou
Rayuwa
Haihuwa Tillabéri (gari), 1 ga Janairu, 2000 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Diddigin waje gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Ibrahim Marou at National-Football-Teams.com

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe