Ibrahim Mantu

Dan siyasar Najeriya

Ibrahim Mantu (16 Fabrairu 1947 [1]- 17 Agusta 2021) ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya zama mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya tsakanin 2003 zuwa 2007.

Ibrahim Mantu
Deputy President of the Nigerian Senate (en) Fassara

3 ga Yuni, 2003 - 29 Mayu 2007
District: Plateau Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 - Satty Davies Gogwim
District: Plateau Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

1999 - 2003
District: Plateau Central
Rayuwa
Haihuwa 1947
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Ya taɓa zama mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya daga 2003 zuwa 2007 sannan ya kasance ɗan majalisar dattawan Najeriya daga 1999 zuwa 2007.[2]

Mutuwa gyara sashe

Mantu ya mutu sanadiyar COVID-19 a watan Agusta 2021.[3]

Manazarta gyara sashe

4. "Rayuwa da Zamanin Sen. Ibrahim Nasiru Mantu, CFR" https://viewpointnigeria.org/rayuwa-da-lokacin-sen-ibrahim-nasiru-mantu-cfr-february-16th-1947-17th-august-2021-by-mallam-jamilu- jaafaru/ 17 August 2021.