Ibrahim Kassas
Ibrahim Kassas dan siyasan Tunusiya ne kuma yana daya daga cikin mambobi 217 na Majalisar Dokokin Kasar ta Tunisia . ya kasance shahararre a zamanin sa.
Ibrahim Kassas | |||
---|---|---|---|
22 Nuwamba, 2011 - 2 Disamba 2014 District: Q2973704 Election: 2011 Tunisian Constituent Assembly election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kebili (en) , 24 ga Yuni, 1965 (59 shekaru) | ||
ƙasa | Tunisiya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Current of Love (en) |
Tarihin rayuwa
gyara sasheKwarewar sana'a
gyara sasheMatashi, ya bar Tunisia don samun damar zuwa Turai kuma ya sami kansa a Iraki inda ya sami aiki kuma ya sadu da matarsa. Daga baya kuma, ya dawo ƙasarsa inda yanayin rayuwarsa ke da wuya. A can, ya yi aiki a matsayin direban babbar mota sannan daga baya ya zama direban motocin haya tare da taimakon gwamnan Kebili.
Harkar siyasa
gyara sasheBa shi da ilimin siyasa amma ya koya yayin da yake kallon talabijin. Bayan haka, ya shiga cikin zaben majalisar dokoki kuma aka zabe shi. Ba ya jinkirin sukar gwamnati, majalisar dokoki da shugaban Jamhuriyar. Da sauri ya zama sananne saboda ayyukan sa da aka watsa akan Talabijin.[ana buƙatar hujja]