Ibrahim Bello Dauda
Ibrahim Bello Dauda shi ne jigon jam'iyyar All Progressives Congress na ƙasa,[1] kuma kodinetan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Media Support Organisation na ƙasa.[2] Ya ƙware kan dangantakar dan Adam da kwanciyar hankali na mulki.[3][4]
Ibrahim Bello Dauda | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Ibrahim Bello Dauda a cikin shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu (1972) an haifi Ibrahim Bello Dauda ne a jihar Borno, ɗan asalin harshen Ziriya. A lokacin zaben shugaban ƙasa na shekara ta 2015 Ya samu rauni a ƙashin baya a lokacin yaƙin neman zaɓe, Ya tafi aikin tiyatar ƙashin baya sakamakon raunukan da ya samu.[5]
Ilimi
gyara sasheYana da digirin digirgir a fannin Gudanar da Kasuwanci.[6]
Sana'a
gyara sasheKafin ya shiga ƙungiyar goyon bayan Buhari Ma'aikaci ne kuma Akanta. Ya ƙware a fannin gudanar da harkokin jama'a da na kamfanoni. An ba shi lambar yabo ta jagoranci daga dandalin ci gaban Afirka a taron koli na duniya.[7][8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://www.dailytimesng.com/buharis-achievements-three-years-enough-reasons-let-return-2019-dauda/#sidr-main
- ↑ https://www.blueprint.ng/is-expansion-of-buharis-cabinet-necessary-now/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-10. Retrieved 2022-09-23.
- ↑ https://ng.linkedin.com/in/ibrahim-bello-dauda-2911a9118
- ↑ https://www.tori.ng/news/54732/buharis-strong-supporter-undergoes-surgery-over-in.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-23. Retrieved 2022-09-23.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-23. Retrieved 2022-09-23.
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Ibrahim_Bello_Dauda