Ibrahim Abdullahi Dutse ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar Dutse/Kiyawa Federal Constituency a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 24 ga watan Nuwamba 1959, ya fito ne daga jihar Jigawa. A shekarar 2015 aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai, sannan kuma aka sake zaɓensa a shekarar 2019 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.