Ibe Osonwa
Ibe Okwara Osonwa ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Arochukwu/Ohafia na jihar Abia a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1]
Ibe Osonwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Osonwa, ɗan jam’iyyar Labour ne ya lashe zaɓen fitar da gwani na jam’iyyarsa na tsayawa takarar mazaɓar tarayya ta Arochukwu/Ohafia bisa yarjejeniya.[2] A zaɓen majalisar wakilai da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairun 2023, Osonwa ya samu kuri’u 8,946 inda ya doke ɗan takarar jam’iyyar PDP da mataimakin kakakin majalisar jihar Abia, Ifeanyi Uchendu da ɗan takarar jam’iyyar APC Dan Okeke. [3] [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Emeruwa, Chijindu (2022-08-19). "Reps aspirant, Okwara sues for calm over soldiers, gunmen attacks in Ohafia community". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-28.
- ↑ Ewepu, Gabriel (October 9, 2022). "2023: Osonwa emerges consensus candidate for Arochukwu/Ohafia Federal Constituency". Retrieved 28 April 2023.
- ↑ "#NigeriaElections2023: Abia Deputy Speaker loses Rep seat to LP". Punch Newspapers (in Turanci). 2023-02-28. Retrieved 2023-04-28.
- ↑ Amarachi (2023-02-28). "#NigeriaElections2023: Abia Deputy Speaker Loses Rep Seat To Labour Party". Tori.ng (in English). Retrieved 2023-04-28.CS1 maint: unrecognized language (link)