I Sing of a Well fim ne na ƙasar Ghana na shekarar 2009 wanda Leila Djansi ta ba da Umarni. Taurari shirin sun haɗa da Jimmy Jean-Louis, Jot Agyeman da Freeman Ekow.[1]

I Sing of a Well (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin suna I Sing of a Well
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Ghana
Characteristics
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Leila Djansi
Marubin wasannin kwaykwayo Jot Agyeman
'yan wasa
External links

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Jot Agyeman a matsayin Prince Wenambe
  • Akofa Edjeani Asiedu
  • Samuel Annang a matsayin Dattijo
  • Edna Asare a matsayin Palace Maid
  • Comfort Bawa a matsayin Matar Kauye
  • Jerry Botwe a matsayin Mai Sanarwa
  • Freeman Ekow a matsayin Omuaru
  • Jimmy Jean-Louis a matsayin Mai ba da labari
  1. "I Sing of a Well". Modernghana.com. Retrieved 31 October 2014.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe