Hussein Kamal
Hussein Kamal ( Larabci: حسين كمال ; 17 Agusta 1932 - 24 Maris 2003) mai gabatarwa a gidan talabijin na Masar ne, kuma ma shirya fim kuma darektan wasan kwaikwayo. An ɗauke shi a matsayin muhimmin darekta na fina-finan Masar na gargajiya.[1] Ɗaya daga cikin fitattun fina-finansa shine Chitchat akan kogin Nilu (1971), wani sharhi kan lalacewar al'ummar Masar a zamanin Nasser. Fim ɗinsa na 1972 Empire M an shigar da shi cikin bikin Fina-finai na Duniya na Moscow na 8th a 1973.[2]
Hussein Kamal | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Suez, 17 ga Augusta, 1932 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 24 ga Maris, 2003 |
Karatu | |
Makaranta | Institut des hautes études cinématographiques (en) |
Harsuna | Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta |
IMDb | nm0404008 |
Fina-finan da aka zaɓa
gyara sasheFim
gyara sashe- The Impossible (1965)
- A Taste of Fear (1969)
- My Father Up on the Tree (1969)
- Chitchat on the Nile (1971)
- Empire M (1972)
Talabijin
gyara sashe- The Return of the Spirit (1977)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Hussein Kamal". Egypt State Information Service. Archived from the original on 2009-10-12. Retrieved 2010-02-28.
- ↑ "8th Moscow International Film Festival (1973)". MIFF. Archived from the original on 2013-01-16. Retrieved 2013-01-03.