Island penguin suna cikin dangi tsuntsayennan marasa tashi wadanda suke rayuwa a bakin ruwa musamman ma tekuna, amma su Hunter Island penguin ko kuma (Tasidyptes hunteri) a yare ilimin halittu (biology) suna daga cikin rukunin halittun tsuntsayen nan na penguin, kuma suna daga cikin halittun da suka ɓacce.

Hunter Island penguin
Scientific classification
ClassAves
OrderSphenisciformes (en) Sphenisciformes
DangiSpheniscidae
GenusTasidyptes (en) Tasidyptes
jinsi Tasidyptes hunteri
,
litafi maibdauke da hoton Eskimo island
Hoton pinguins

Wanda aka sami burbushin kasusuwan su a wurin zububarr da da ragowa mai suna Holocene Aboriginal a Stockyard dake tsubirin a wurin da ake kira da Bass Strait kilomiter biyar daga yamman arewacin bakin tekun Tasmania, a kasar Australiya. Ragowe-ragowen da aka auna su suna nuni da shekaru 760 ± 70 Ana jayayya abisa rukunin da zasu kasance saboda saboda kakkarye war da kasusuwan sukai, da kuma kasa ban-bance su da Eudyptes da kuma rashin dabbacin shekaru 760 ± 70 dakuma gwajin kwayar halitta na DNA yanuna cewa kasu susuwan halittu uku ne maban-ban ta wadan da suka hada da Fiordland crested penguin, Snares crested penguin, and fairy penguin.[1]

Manazarta

gyara sashe