Hukumar kwallon kafa ta Botswana
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Botswana ( BFA ), ita ce hukumar kula da wasan kwallon kafa a Botswana,[1] kuma tana kula da kungiyar kwallon kafa ta kasa. Alaka ce ta FIFA, CAF da kumaCOSAFA . [2]
Hukumar kwallon kafa ta Botswana | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Botswana Football Association |
Gajeren suna | BFA |
Iri | association football federation (en) |
Ƙasa | Botswana |
Aiki | |
Mamba na | FIFA, Confederation of African Football (en) da Council of Southern Africa Football Associations (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Gaborone |
Tsari a hukumance | Körperschaft des öffentlichen Rechts (en) |
Mamallaki | Council of Southern Africa Football Associations (en) da Confederation of African Football (en) |
Mamallaki na | |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1966 |
|
Kungiyoyin kwallon kafa na kasa sun haɗa da Botswana Premier League, Botswana First Division North da Botswana First Division South.
Tarihi
gyara sasheA cikin shekarar 1966, an kuma ƙirƙiri ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Botswana (BNFA) , kafin a canza sunan a cikin shekarar 1970 kuma BFA a hukumance ta kafa. An fara haɗa shi da CAF a shekarar 1976, sannan tare da FIFA a shekarar 1978.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "The mystery behind the rise of Botswana football". Goal.com. 2011-05-21. Retrieved 2013-11-15.
- ↑ Admin, BFA. "Who we are - BFA" (in Turanci). Archived from the original on 2018-03-24. Retrieved 2018-03-23.
- ↑ Football, CAF - Confederation of African. "CAF - Member Associations - Botswana Football Association - Home". www.cafonline.com (in Turanci). Retrieved 2018-03-23.