Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya

Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya ( Larabci: الجامعة التونسية لكرة السلة‎ , FTBB) ita ce hukumar kula da kwallon kwando a Tunisia. An kafa ta a cikin shekarar 1956, tana babban birnin Tunis. FTBB memba ce na Hukumar Kwallon Kwando ta Duniya (FIBA) kuma tana cikin yankin FIBA na Afirka. Shugaban tarayyar na yanzu Ali Benzarti.[1]

Hukumar Kwallon Kwando ta Tunisiya
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Tunisiya
Mulki
Hedkwata Tunis
Tarihi
Ƙirƙira 1956
ftbb.org.tn
Kwallan Kwando a Tunisia

Shugabanni

gyara sashe
Lokaci Shugaban kasa
1955→1956  </img> Antoine Olivieri
1956→1958  </img> Hassine Harrouche
1958→1959  </img> Mohammed Mehrez
1959→1962  </img> Mohammed Salah
1962→1963  </img> Abdellatif Rassa
1963→1965  </img> Hassine Harrouche
1965→1971  </img> Morched Ben Ali
1971→1972  </img> Hassine Harrouche
Lokaci Shugaban kasa
1972→1975  </img> Abdeljawad Mzoughi
1975→1977  </img> Morched Ben Ali
1977→1980  </img> Mohammed Boudamgha
1980→1982  </img> Ahmed Majbour
1982→1991  </img> Abderraouf Menjour
1991→1993  </img> Mustapha Kamel Fourti
1993→1995  </img> Abderraouf Menjour
1995→1998  </img> Rafik Daly
1998→2005  </img> Mahmoud Bedoui
2006→Yanzu  </img> Ali Benzarti

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Official website (in French)