Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya (FFRIM) (Larabci: اتحاد الجمهورية الإسلامية الموريتانية لكرة القدم; French: Fédération de Football de la République Islamique de Mauritanie ) ita ce hukumar kula da kwallon kafa a Mauritania.[1] An kafa ta a cikin shekarar 1961, tana da alaƙa da FIFA a shekarar 1970 da CAF a 1976.[2] Tana shirya gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[3]
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | association football federation (en) |
Ƙasa | Muritaniya |
Aiki | |
Mamba na | FIFA, Confederation of African Football (en) da Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka |
Mulki | |
Hedkwata | Ksar (en) |
Mamallaki | Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka, Union of Arab Football Associations (en) da Confederation of African Football (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1961 |
|
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Fédération de Football de la République Islamique de Mauritanie Archived 2015-05-29 at the Wayback Machine (in French and Larabci)
- Mauritania a shafin FIFA
- Mauritania a CAF Online