Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen hawa ta Kano (KAROTA)

Hukumar zirga-zirgar ababen hawa ta kano hukuma ce ta gwamnatin jihar Kano wacce aka kafa ta don sauya tsarin sufurin jihar da tabbatar da tsarin zirga-zirgar ababen hawa a cikin jihar Kano tare da rage hatsarurruka akan hanya.[1] [2] [3] [4]

Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen hawa ta Kano

Bayanai
Iri ma'aikata
hoton yan karota a kano

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano (KAROTA) ko (AR5) hukuma ce ta kula da zirga-zirgar ababen hawa wacce tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ya kafa a shekara ta 2012 domin tsabtace hanyoyin ta hanyar tabbatar da masu amfani da hanyoyi a cikin jihar ta Kano sun bi doka.[5] [6] [7] [8]

Manazarta

gyara sashe